Jaruma Momee Gombe ta gamu da sha tara ta Arziki a wajen gabatarda wasan Babbar Sallah a Kasar Niger

Advertisements

Jarumar dai a wannan shekarar ta amsa gayyatar masoyanta dasuke kasar Niger wajan gabatarda wasan babbar sallah kamar yadda jaruman Kannywood suka saba gabatarwa duk shekara

Jaruma Momee Gombe tana daya daga cikin jarumai mata dasuke tashe matuka, domin kuwa jarumar ta kware wajan iya fitowa a fina finai daban daban.

Advertisements

Ga faifan bidiyon data wallafa nan a shafinta na Instagram

Advertisements

Leave a Comment