Tofah Wani Matashi Yaci Mutuncin Adam Zango Harma Ya kirashi da gara Marar Wayau Saboda Ya rina gashin Kansa dana gemun sa.

Tofah Wani Matashi Yaci Mutuncin Adam Zango Harma Ya kirashi da gara Marar Wayau Saboda Ya rina gashin Kansa dana gemun sa. Wani matashi me suna Umarakhalid a kafar sada Zumunta na Tiktok yaci Mutuncin jarumi Adam zango harma ya kirashi da bakauye kuma be daukeshi a matsayin dan kaduna ba duk dai akan rina … Read more

Adam A Zango Na Neman Addu’ar Masoyansa ‘Yarsa Ɗaya Tilo Tana Kwance Asibiti Rai A Hannun Allah

A Yaune Aka Tashi Da Wata Sabuwa Wallafa A Shafin Jarumin Fina-finan Hausa Wato Adam A Zango Wanda Dauki Hankula. Jarumin Wanda Ya Samu Karuwar ‘Ya A Shekarar Data Gabata Wanda Mutane Da Dama Sun Tayashi Murna Akan Wannan Samun Haihuwa Ta Wannan Karamar Yarinya, Sai Dai A Yanzu Jarumin Ya Wallafa Wani Bidiyo Daya … Read more