Kalaman malamin addini sun haddasa rigima tsakanin malaman darika Dana izala

Advertisements

Yadda kalaman wani malami suka haddasa fada tsakanin malamin addinin Dana izala.

Wani Shahararren malamin addinin musulunci ya furta wasu zanukanshi dangane da maulidi wayenda suka haddasa wuta rigima tsakanin malaman darika Dana Izala.

Daman dai yana daga ladubban da’awa iya lankwasa harshe dayin kalamai masu tashi koda kuwa ga kafiri.

Advertisements

Leave a Comment