Masha Allah Tsohuwar Matar Adam A Zango Maryam Ab Yola Tayi Auren

Advertisements

Kamar yadda kuka sani ance Matar Mutum Kabarinsa Kuma inda rabon Wani Akanki ko kinyi Auren Sai Ya Mutu

A Yau Asabar Muka Wayi Gari Da Wata Wallafa Da Shafin Maryam Ab Yola Skin Care Dake Kan Manhajar Instagram Suka Wallafa Wani Bidiyo Dake Nuni Da Cewar Maryam Din Tayi Aure

Wadda Bidiyan Ya Nuni Cewa Mudin In Ba Muharraminchi Bane Kuma Kina Yar Musulma Bahaushiya Bai Kamata Ace Kuyin Irin Bidiyan Ba Kamar Yadda Zakuga Wallafar Anan Kasa

Advertisements

Leave a Comment