Yanzu,yanzu yar Adam a zango ta saki sabon video ta

Yanzu,yanzu yar Adam a zango ta saki sabon video ta Waiwaye Akan Labarin Ummi Rahab Related Articles Rundunar Ƴan Sanda sunyi Nasarar kama Wasu Barayi, wanda sukayi yunkurin tserewa a jihar Katsina. Waiwaye Akan Labarin Ummi RahabABINDA YA RABA TSAKANINSU BA MAI KYAU BANE Ance mahaifiyar Ummi Rahab itace ta damka amanar ‘yarta wa Adam … Read more

Sanata Dino Malaye Ya Siyawa Jaruma Teema Makamashi Dankareriyar Mota Sabuwa Dall

Sanata Dino Malaye Ya Siyawa Jaruma Teema Makamashi Dankareriyar Mota Sabuwa Dall Jaruma teemah Makamashi ta samu dalleliyar daga sanata dino malaye, Wannan jaruma lamarinta yana bawa mutane mamaki ganin yadda kullum likafarta cigaba take ba kamar sauran jaruman ba inda duk tafisu mu’amala da yan siyasa sannan kuma ta fisu iya siyasa da manyan … Read more

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’Un: Anyi Babban Rashi Yanzu yanzu Allah Yayiwa Mutumin dayake Haka Kabari a Makabar ta Rasuwa….

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’Un: Anyi Babban Rashi Yanzu yanzu Allah Yayiwa Mutumin dayake Haka Kabari a Makabar ta Rasuwa…. Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn: Kulli Nafsin Za’ikatul Maut Dukkan Mai Rai Mamaci Ne Babu Shakka Anyi Babban Rashi Yanzu. Yanzu Yanzu Muke Samun Labari Akan Mutuwar Wani Bawan Allah Dayake aikin Hakar Allahu Akbar Kabiran Wannan … Read more

Bayan ya aureta lokacin da mutane ke gudunta,Allah ya azurta su da samun karuwa

Bayan ya aureta lokacin da mutane ke gudunta,Allah ya azurta su da samun karuwa Bayan Allah ya azurtasu da samun karuwa Hakika wadannan bayin Allah sun burgeni matuka, musamman matashin da yayi jarunta ya auri matashiyar wacce fuskarta ta canza sakamakon kunar wuta shafin arewa intelligence na wallafa. Jama’a wannan shine soyayya na gaskiya, kyawun … Read more

Yan Mata Ku Yi Hattara Da Malam Alin Shirin Kwana Casa’in, Domin Rikakken Mazinaci Ne, Cewar Wata Budurwa

Wata matashiya a jihar Kano ta gargadi mata ‘yan uwanta da kar su kuskura su yi mu’amala da Jarumin Kannywood Sahir Abdul wanda aka fi sani da ‘Malam Ali Na Kwana Casa’in’ tana mai cewa rikakken mazinaci ne. Budurwar wacce an kusa bikinta ta bayyana cewa a watannin baya kadan wata mu’amala ta ta’ba hada … Read more