Kalli Ikon allah wani dan niger mai kama da mawaki (Hamisu Breaker) Ya gargiza Kannywood..

Advertisements

ALLAH mai ko kuma mai yadda yaso kuma alokacin da yaso yake komai

Jama a yau kuma munsamu wani mutum maikama da hamisu wato breka mawakinnan da kukasa a nigeria

Hakika wannan abu yabada mamaki sosai
Wannan yakasace abu na mamaki. photo ya girgiza mutane sosai.
Abune wanda ba ayi zataba.

Advertisements

Rahotanni suna fita cewa mawaka na samum masu kama da toyau gashi shaha rarren mawakinnan da jkuka fisani da hamisu wato breka ayau yagano nashi

Ansamu wannan mutuminne a nijar ihjkmninda a wani wurin shakatawa tare da budurwarsa.

Advertisements
https://youtu.be/RdmjzOT1U2s

Anzanta da wannan mutumin amma ya shida mana cewa shibai taba video ba ko waka kuma baisan wanene ma hamisu breka ba.

Wannan abin mamaki ya baiwa ya’n kanny wood tsoro sosai kasan cewar wannan abu da yafaru

ALLAH ya bamu sa a

Leave a Comment