Asiri Yatonu; An Gano Yar Momee Gombe Ta Farko A Duniya A Kasar Niger Kalli Bidiyon

Advertisements

Ayaune muka sami wani labari akan cewar fitaciyar mashahuriyar nan wacce akafi sani da momigombe ashe tana da yarinya mace maikimanin shekaru 12 aduniya.

Wacce ta samu a wajan mijin da ta aure mai suna sabitu wato uban ya’rta aisha

Munsamu wannan rahone daga bakin wani matashi mai kimanin shekaru 35 aduniya.

Advertisements

Awannan saurayi ya bamu cikake video akan wannan abu da momi gombe yayi.

Momi gombe a sadda zata shigo kanny wood ta shedawa mutane cewa.
Ita budurwace amma kuma zayanzu gaskiya tayi halinta tinda

Advertisements

asiri ya tonu na momi gombe

Yarin yar tana zaune a gombe a wajan kakarta anyimata lakani da aisha sabitu.

Ashe tayi aure har ta haihu momi gombe asiri ya tonu abinda kika boye yafito fili dama rayuwa haka take idan taboye kuma ta fiddo.

ALLAH ya kiyaye
Ameen

Advertisements

Leave a Comment