Bidiyan Bikin Auren Mommy Gombe Da Ramadan Both A Cikin Shirin Nan Mai Dogon Zango Na Alaqa

Advertisements

saide bayan wannan labarin ya karade kafar sadarwa ne sai mukayi bincike muka gano cewar ai an dauki wannan hotunan ne a cikin Shirin nan mai dogon zango na kamfanin fkd production wato Alaqa kamar yadda zakuga bidiyan bikin anan Kasa

Kamar yadda kuka sani a kwanannan wasu hotunan suka karade kafar sadarwa ta yadda hotunan Ke nuni da alamun kamar na Kafin Aure ne Lamar yadda aka ga momme gombe da ramadan both a wajen bikinsu

Kalli bidiyan anan

Advertisements

Leave a Comment