Hafsat Shehu ta fashe da kuka bayan tunawa da mijinta Ahmad s Nuhu, shekaru 15 da rasuwarsa.

Advertisements

Hafsat Shehu ta fashe da kuka bayan tunawa da mijinta Ahmad s Nuhu, shekaru 15 da rasuwarsa.

Tsohuwar Jaruma a Masana’antar shirya Finafinan Hausa hafsat ta fashe da kuka a yayin wata tattaunawa da akayi da ita a bbc hausa.

Jarumar ta bayyana irin soyayyar da sukayi da tsohon mijinta Marigayi Ahmed S Nuhu wanda Allah yayi mashi rasuwa a shekarar 2007 Sanadiyyar Hadarin Mota daya hadu dashi.

Advertisements

Ga cikakken vedion nan.

Advertisements

Leave a Comment