Gaskiya Bazamu Yarda Da Wannan Iskancin Ba Malam Yayi Kaca Kaca Da Kannywood Akan Video Iskanci

Malamai sukan suke masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood da cewar tana bada gudunmawa wajan lalata tarbiya, saidai tabbas irin wannan bidiyon daya bayyana ba abu bane maikyan gani domin kuwa hakan yasake bayyana cewar wasu daga cikin Kannywood suna lalata tarbiya. Domin anan wata jaruma ce inda take kwance a gefen ruwa ana … Read more