MUHIMMIYAR SANARWA DAGA HUKUMAR RABA TALLAFIN KUDI TA NIRSEL

Advertisements

Sanarwa Mai Mahimmanci: Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Raba Tallafin Kudi Ta Nirsel.

Assalam alaikum barkanku da kasancewa da wannan website namu mai albarka HausafTikTok. Com.Ng

A yau mun zo muku da wata muhimmiyar sanarwa da ya kamata duk wanda ya cike tallafin kudi na Nirsal/Nyif ya san da wannan muhimmiyar sanarwa.

Advertisements

Hukumar bayar da tallafin bashin kudi ta Nirsal Microfinance tana sanar da wadanda suka ci gayiyar shirin wato wadanda ta ba su bashi cewa a yanzu haka tana dab da karbar kudadenta.

Wato Hukumar ta fara kiran mutanan da suka ci wannan bashi da kuma tunatar da su cewa su shirya mai do da kudaden da ta ba su bashi a baya.

Advertisements

HANYAR MAIDAWA NIRSAL KUDINTA

Hukumar ta Nirsal tana kiran wadanda suka ci wannan bashi na Nirsal a waya tana sanar da su cewa, su zo su karbi form wanda yake dauke da tsarin maida mata da kudinta cikin sauki.

Hukumar ta tsara form din ta yadda mutum zai na maida mata kudin da kadan-kadan har ya biya jimillar kudin da ake binsa.

WATA SANARWAR

Sannan kuma hukumar tana sanar da jama’a cewa har yanzu ana cike bashi wanda ba kudin ruwa a cikinsa ( Non Interest Loan), wato yadda aka ba ka haka za ka maido da shi. Shiga rubutun kasa don cikewa

Shiga Nan Domin Cike Bashin Nirsal Maras Kudin Ruwa (Nirsal Non Interest Loan)

Advertisements

                    Apply

Allah ya ba da sa’a

Leave a Comment