YADDA ZA KA KAIWA HUKUMA NPOWER KOKENKA (COMPLAIN) CIKIN SAUKI KUMA SU KARBA.

Advertisements

Assalam alaikum, barkanku da kasancewa da wanna website namu mai suna Hausatiktok. Com.Ng

Yau mun zo muku da wata hanya za mutum zai bi wajen kai kokensa na gyara ko kuma wata matsala ga Hukumar Npower.

 

Advertisements

Karanta wannan: Yadda Za Ka Sayi Data Mai Sauki Da Layinka Na MTN

 

Advertisements

A kwai mutane da dama daga cikin Batch C Stream 1 da suke ta neman yadda za su kai korafi ga wannan Hukuma ta Npower, musamman ma wadanda suke N-bulding ( N-Buld ), kasancewar da yawa daga cikinsu an ruke mu su kudadansu ba a biya su ba. Wannan ta sa suke son kai korafi domin sanin matsalar da kuma sanin yadda za a magance ta.

Karanta wannan: Yadda Za ka Cike Aikin Dan Sanda Da Wayarka Cikin Sauki

Haka kuma ciki Batch C Stream 2 ma akwai mutane da dama da suke son kai korafinsu ga wannan Hukuma ta Npower, ganin cewa da yawansu sun yi Finger Thumbprint , amma kuma ba a ba su damar yi Physical Varification ba. Su ma suna son yin complain domin sanin cewa:

  • Shin su ma suna cikin wadanda za su ci gajiyar shiri?
  • Ko hukumar ta Npower ta wace musu wani lokaci da za ta neme su?

Da dai ire-iren complaints da mutane suke suke da shi na wani gyara da suke so su ga wannan Hukuma ta Npower ta yi domin cigaban al’umma baki daya.

Advertisements

HANYAR DA ZA KAI KOKENKA GA HUKUMAR NPOWER

Duk wanda yake son kai koarafi ko wani gyara zai iya amfani da data daga cikin wadannan lambori domin kai kokensa ga wannan Hukuma ta Npower:

  • Call N-Power- 018888340
  • Call-N-Power- 092203102
  • Call N-Power- 018888148
  • Call N-Power- 018888189

Wadannan su ne lambobin da za su sada ka kai tsaye ga wannan Hukuma ta Npower domin kai kokenka. Allah Ya taimaka.

Leave a Comment