Sabuwar Sanarwa Daga Hukumar Npower Zuwa Ga Batch C Stream 2

Mafita Ta Samu: Sabuwar Sanarwa Daga Hukumar Npower Zuwa Ga Batch C Stream 2. Assalam alaikum. Barkanku da zuwa wannan website na namu mai albarka, HausaTikTok .Com.Ng Mun zo muku da wata sabuwar sanarwa daga Hukumar Npower game da posting na batch C Stream 2. Hukumar tana mai kara ba wa al’umma hakuri game da … Read more

YADDA ZAKA NEMI AIKI A GIDAN TALABIJIN NA AREWA 24

Damar Aiki: Yadda Zaka Nemi Aiki A Gidan Talabijin Na Arewa 24. Assalam alaikum barkanku da zuwa wannan website manu mai albarka wato HausaTikTok. Com.Ng A yau mun zo muku da wata sabuwar dama daga gidan talabijin na Arewa24. Gidan talabijin na Arewa24 yana sanar da daukacin al’umma cewa zai dauki ma’aikata ( Staff ) wato … Read more

ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA MAI NEMAN AIKI A AREWA24

Mai sha’awar aiki da wannan gidan talabijin na Arewa24 zai tura CV dinsa ( Curriculum Vitae ) zuwa ga wannan email na Arewa24 ” recruitment@arewa24.com ” Sannan kuma domin karin bayani zai iya ziyartar shafin na Arewa24 ” https://arewa24.com/apply ” ABUBUWAN DA AKE BUKATA GA MAI NEMAN AIKI A AREWA24 Dole ya kasance ka iya … Read more

MUHIMMIYAR SANARWA DAGA HUKUMAR RABA TALLAFIN KUDI TA NIRSEL

Sanarwa Mai Mahimmanci: Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Raba Tallafin Kudi Ta Nirsel. Assalam alaikum barkanku da kasancewa da wannan website namu mai albarka HausafTikTok. Com.Ng A yau mun zo muku da wata muhimmiyar sanarwa da ya kamata duk wanda ya cike tallafin kudi na Nirsal/Nyif ya san da wannan muhimmiyar sanarwa. Hukumar bayar da tallafin … Read more

YADDA ZA KA CIKE BASHIN NIRSAL MARAS KUDIN RUWA ( NON INTEREST NIRSAL LOAN )

Nirsal: Yadda Za Ka Cike Bashin Nirsal Maras Ruwa ( Non Interest Nirsal Loan ) Assalam alaikum. Barkanku da zuwa wannan website namu mai albarka mai suna HausaTikTok. Com .Ng A yau mun zo muku da yadda za ku cike tallafin bashin kudi na Nirsal maras ruwa, wato ( Non Interest Nirsal Loan ). Nirsal … Read more

GARABASA: YADDA ZAKA SAMUN KYAUTAR KATIN 100 ZUWA SAMA A LAYINKA NA MTN

Bononza: Yadda Zaka Samun Kyautar Kadin 100 Zuwa Sama A Layinka Na MTN. Assalam alikum. Barkanku da zuwa wannan website namu mai suna HausaTikTok. Com.Ng A yau min zo muku da wata hanya da zaka samu katin waya na MTN daga 100 zuwa sama. Wannan damar ta kebanta ne kawai ga masu amfani da layin … Read more

PORTAL NA CIKE AIKIN DAN SANDA ( POLICE FORCE) YA GYARU, ZA KA IYA CIKEWA DA WAYARKA YANZU

Masha Allah: Portal Na Cike Aikin Dan Sanda ( Police Force) Ya Gyaru, Za Ka Iya Cikewa Da Wayarka Yanzu. Assalam alaikum. Barkanka da kasancewa da wannan website manu mai suna HausaTikTok.Com.Ng Tun bayan da Hukumar ‘Yan Sanda ta bude portal dinta domin daukar sabbin ‘yan sanda, ranar 15 ga wata August, portal din nasu … Read more

Yadda Zaka Cike Training Da Hukumar Sadarwa Ta NITDA Zata Gudanar Domin Taimakawa Al’umma

Training: Yadda Zaka Cike Training Da Hukumar Sadarwa Ta NITDA Zata Gudanar Domin Taimakawa Al’umma Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa NITDA, da hadin gwauiwar Nigerian Digital Invitation (ONDI) suke sanar da al’ummar Nigeria cewa za su gudanar da wani muhimmin training na kwana 14 domin taimakawa al’umma masu matsakaitan sana’u. Training din zai dauki … Read more

FREE SCHOLARSHIP: KARATU KYAUTA GA MASU SHA’AWAR KARANTAR B.SC NURSING A JIHAR JIGAWA

Dama ta sama: Karatu Kyauta Ga Masu Sha’awar Karantar B.Sc Nursing. Gwamnatin Jihar Jigawa, tare da hadin gwuiwar Al-Istikama University, Kano State, suke sanar da al’umma cewa, sun bada damar karatun digiri kyauta a bangaran malaman jinya wato B.Sc Nursing ga masu sha’awar karantan bangaran. Za a fara gudanar da karatun ga daliban da suke … Read more